Dr. Rupert Moultrie East baturen Ingila ne da ya je Najeriya a zamanin mulkin mallaka, inda ya yi aikace-aikace a yankunan arewacin Najeriya, musamman a ɓangaren ilimi da adabi. Farfesa Aliyah Adamu ...
Labaran zube ɗaya ne daga cikin ginshiƙan adabin Hausa. Kuma duk da cewa akalar rubutan labaran Hausa, wanda ake yi wa laƙabi da 'adabin kasuwar Kano ta fi karkata ga ɓangaren shafukan sada zumunta ...